iqna

IQNA

ranar qods
Tehran (IQNA) A cikin wani bayani ma’aikatar harkokin wajen kasar ta bayyana wannan rana a matsayin ranar da take hada kan musulmi a kan batun Falastinu.
Lambar Labari: 3484821    Ranar Watsawa : 2020/05/21

A yau Juma’ar karshe ta watan Ramadan ana gudanar jerin gwanon ranar Quds ta duniya a kasashen Iran da kuma Iraki da Syria da kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483692    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Jami’an tsaron Isra’ila sun hana dubban musulmi gudanar da sallar Juma’a a yau a cikin masallacin Quds mai alfarma.
Lambar Labari: 3483691    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Bangaren siyasa, Tun da safiyar yau ne 23 ga Ramadan 1439 miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
Lambar Labari: 3482739    Ranar Watsawa : 2018/06/08

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri kan yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a kasar Iran a wata tashar talabijin ta Alshuruq a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481603    Ranar Watsawa : 2017/06/12